Hausa

Labari mai Dadi game da Cigaba da Biyan Tallafin N50K Ga wadanda suka Cike FG GRANT PCGS – Duba Cikakken Bayani

Zaa cigaba da biyan Wannan kudi daga yanzu har zuwa karshen wanna wata da muke ciki, Inda za’a biya mutane kusan miliyan daya.

Tini aka biya mutane sama da mutum

200k Kuma acikin wannan satin da muke ciki Ake sa ran za’a cigaba da biya kamar yadda aka gani a yanzu haka, Inda za’a bawa mutane 300k awannan satin.

Haka biyan zai cigaba har zuwa karshen watannan inda za’a kare biyan kafin karshen watan ko zuwa karshen sa.

Karku Manta akwai Wadanda suka Nemi loan akan wanna tsarin inda aka ware

Manyan kamfanoni 77 masu sarrafa kayayyaki inda kowanne kamfani a cikinsu za’a bashi rancen Naira biliyan daya, Yayin da sauran kamfanoni basu rancen kudi daga 500k zuwa milivan dava abinda yayi sama.

Karku Manta akwai Wadanda suka Nemi loan akan wanna tsarin inda aka ware

Manyan kamfanoni 77 masu sarrafa kayayyaki inda kowanne kamfani a cikinsu za’a bashi rancen Naira biliyan daya, Yayin da sauran kamfanoni za’a basu rancen kudi daga 500k zuwa miliyan daya abinda yayi sama.

An rufe Applyin na GRANT Amma har zuwa yanzu ana Applyin din loan Amma ga masu CAC Wanda yake so yayi

Applyin idan yanada CAC yaje yayi kafin a rufe.

Muna rokon ALLAH yasa Adace, Kuma Duk Wanda ya samu ALLAH yasa yovi amfani da kudin ta hanyar data dace.

Daga Rabiu Maiwaya Limawa.