Yadda Zaka Canza Date of Birth Na National Id Card Dinka da Kanka
1. Da farko dai mutum zaije CLICH HERE
2. Daga nan mutum zaiyi login wato yasaka NIN dinsa sannan yayi “Log in”.
3.Bayan yashiga a Dashboard dinsa acikin options din sai yazabi “Date of Birth modification”.
4. Daga nan zai kaishi wajen biyan kudi ta Paystack, ana iya amfani da ATM, Transfer ko USSD wajen biya sannan baya wuce ₦16,000 ya danganta daga Charges din PaySatck da bank din mitum.
5. Bayan angama biya wato “Payment Successful” za’a saka number na certificate NPC wato “National Population Commission” daga zaran an saka zai dauko Date of Birth dake na cikin NPC Certificate din (Ma’ana suna amfani ne Date of Birth dake jikin Certificate of Birth da mutum ke dashi) idan baka da Certificate na NPC zaka iya amfani da Link dinnan wajen samu CLICH HERE
6. Bayan ansaka yayi validating sai ayi uploading Certificate din inma da wani document da aka bukata duk dai a saka.
7. Sai ayi submitting, bayan anyi submitting za’a baiwa mutum slip na Request din change, wato dai zai iya daukan lokaci domin sai anyi Review na request din, bayan angama kuma anyi approving za’a turawa mutum sabon NIN Slip din nasa a Email kuma ana iya downloading dinsa a Dashboard din.