Hausa

An Fara Tura Tallafin Naira 50,000 Na FG Presidential Palliative Grant Ga Wanda Sukayi Verification

Shirin FG Presidential Palliative Grant naci gaba da gudana a yanzu haka an fara tura naira 50k ga wadanda sukayi verification.

Idan baku mantaba tun bayan fara tura 50k da akayi ga wanda suka cika,  sai shirin ya tsaya da tura kudin har sai anyi verification na nin number sakamakon sanarwa da aka samu daga hukumar kula da shirin.

Wanda hakan ya tilasta duk masu son samun wannan gajiyar 50k din dole sai sunyi verification na nin number su kafin su samu tallafin 50k wanda Alhamdulillah mutanr suna tayi verification din, tuni wadanda suka fara tun a farko an fara turo musu,  dan haka inde kasan kayi verification to ka zauna cikin shiri domin kowane lokaci zaka iyajin alart na 50k a cikin Account dinka.

Ga wanda basuyi verification ba akwai hanyoyi guda biyu wanda hukumar ta tanada domin gudanar da verification din,  gasu kamar haka:

Hanya ta farko ka danna wannan code din a layin dakayi register tallafin dashi: *5141*7*7#

Hanya ta biyu: shine link: CLICK HERE

Wadannan sune hanyoyi biyun da suka ware domin yin verification na nin domin a samu tallafin 50k.