Hausa
Labari Mai Dadi, Anci Gaba da Biyan Tallafin N50,000 na FG Grant a Yau
50,000 federal government grant na daya daga cikin yunkuri da gwamnatin tarayya ke yi domin inganta rayuwar talakawa da kuma farfadowa da masu karamar sana’o’i da basu jari.
A shekaranjiya mujallar labarai ta haskenews ta fitarda bayani cewa a yau 13 gawatan mayu za’a ci gaba da biyan tallafin 50,000 ga kana nan yan kasuwa. Don haka yana da kyau mu rika duba balance namu domin sanin an biyamu ko har yanzu.
Ku kasance tare damu domin samun bayanai akan wannan tallafin.