Hausa

Kar Muyi Wasa da Wannan Damar: Gidauniyar eHealth Africa (eHA) Na Neman Sabin Ma’aikata

eHealth Africa (eHA) na daya daga cikin manyan fasahohin kula da inganta tsarin kiwon lafiyar al’ummomi a yankin Afirka. Fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta himmatu wajen tabbatar da sarrafa bayanai da inganta shawara, wato “decision-making,” a cikin al’umma.

eHealth Africa (eHA) designs and implements data-driven solutions and technologies to improve health systems for and with local communities. eHA’s technology works in low connectivity settings, and smartly uses data to drive decision-making by local governments and partner agencies to get optimum results.

A yanzu haka, fasahar ta eHealth Africa (eHA) ta bude shafin daukar ma’aikata a bangarori daban-daban da suka hada da:

1. Coordinator, Grants & Contract

   – Location: Abuja/Kano

   – Latsa nan domin cikewa

2. Manager, Grants and Contract

   – Location: Abuja/Kano

   – Latsa nan domin cikewa

3. EOC Admin / IT Coordinator

   – Location: Kaduna

   – Latsa nan domin cikewa

4. EOC Admin / IT Coordinator (Kano State)

   – Location: Kano

   – Latsa nan domin cikewa

5. EOC Office Manager (Kebbi)

   – Location: Kebbi

   – Latsa nan domin cikewa

6. EOC Office Manager (Zamfara)

   – Location: Zamfara (Gusau)

   – Latsa nan domin cikewa

7. Secretary to the Incident Manager

   – Location: Nigeria

   – Latsa nan domin cikewa

8. Machine Learning, Data Coordinator

   – Location: Kano/Abuja

   – Latsa nan domin cikewa

9. Associate Manager, Program Delivery (PEOC)

   – Location: Kano

   – Latsa nan domin cikewa

10. Senior Program Manager (Expat)

    – Location: Abuja

    – Latsa nan domin cikewa

11. Research Project Manager

    – Location: Abuja/Kano

    – Latsa nan domin cikewa

Allah yasa mu dace baki daya