Hausa

Gwamnatin Tarayya Haɗin Gwiwa da Industrial Training Fund (ITF) Sun Buɗe Shafin Koyar da Sana’o’in Hannu Mai Taken Skill-Up Artisans (SUPA)

Gwamnatin tarayya zata bayar horo na koyon aikin hannun. hukumar industrial training fund karkashin jagorancin gwamnatin tarayya zasu horar da matasan Nigeria a fanni dabam dabam domin dogaro dakai, Shirin ya kasu gida biyu shashen masu koyo dakuma shashen wadanda daman sanar suce bayan kammala training akwai takardar shedar kammalawa tare da tallafin fara kasuwancin domin kadogara da kanka.

Sana’o’in da za’a koyar sun hada da:

 • Building And Construction
 • Hospitality Management
 • Power
 • Leather Works
 • Agric/Agro Allied
 • Fashion Design
 • ICT
 • Arts and Crafts
 • Appliance Service Technician
 • Interior Design
 • Vehicle Auto Services
 • Cosmotology
 • Facility Management and Planning

Yadda Zaku Cike

Idan kuna da shawar cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo gizo dake a kasa

Latsa nan: https://supa.itf.gov.ng