Hausa

Yadda Zaku Cike Sabon Tallafin Gwamnatin Tarayya

Shugaba Tinubu na ganin ya kamata duk wani ɗan Najeriya ya samu damar more rayuwa ta tsarin karɓar bashi da zai taka rawa sosai wajen cimma wannan ƙudurin.

Shirin zai baka damar sayen gidaje da motoci da samun ilimi da kiwon lafiya ta hanyar bashi, inda za su biya daga baya.

Tsarin wanda haɗin gwiwa ne tsakanin cibiyoyin hada-hadar kuɗi da ƙungiyoyin tsumi da tanadi a faɗin duniya, zai faɗaɗa damarmakin mai saye na samun kaya a kan bashi.

Yan najeriya mutum 1.9Millon ne zasu ci gajiyar shirin.

CLICK HERE

Allah yasa mu dace baki daya