Hausa

Abubuwan Da ya Kamata Ka Mallaka Domin Shiga Airdrop, Mining da kuma Farming

  1. Acvtive Gmail Account
  2. Active Telegram Account
  3. Active Twitter Account
  4. Active Discord Account
  5. Sannan ka mallaki Crypto wallet: i. Trust wallet ii. Metamask iii. Phantom wallet vi. Solflare wallet
  6. Crypto Exchanger Wanda zaka ringa exchanging coins da P2P Trading: i. Binance ii. OKX iii. Kucoin iv. Bybit

Exchanger suna bukatar KYC wato “Know your Customer” ka dage kayi verified dinsu.

  1. Browser Wanda take da Extension Kamar su: i. Kiwi browser ii. Misse Browser
  2. VPN “virtual private network” wasu project din basa Yi a region Dinka ana amfani da VPN wajan canza location. Kaje play store Kai searching Secured VPN.
  3. IDENTITY CARD dole seka mallaki ID Card wanda yake da issue da gomnati kamar: i. National identity card
    ii. International passport
    iii. Voters Card
  4. Network ya kamata ka mallaki MTN da Airtel saboda matsalar Network
  5. Device ya kamata ka mallaki Android phone Wanda ta haura 2 gb Ram, 32 gb storage. Wanda zata ringa daukan ko wani project.

Sannan ka dage da bincike da Neman ilimin yadda zaka ringa sarrafa kasuwar Crypto

✍️ Ibrahim Sadiq Yahaya