Hausa
Ina Masu Bukatar Aikin Direba an Buɗe Shafin Daukar Direbobi a Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) – Driver (Roster) at World Health Organization (WHO)
![](https://opportunitieshub.ng/wp-content/uploads/2024/03/IQHJOEMANVMB3D7HXXFJV35FIQ-scaled.jpeg)
Hukumar Majalisar Dinkin Duniya tana aiki don inganta kiwon lafiya, kiyaye lafiyar al’umma na duniya da kuma yiwa marasa galihu hidima.
Aikin direbobin zai guda na ne a jahohi kamar haka Nigeria-Enugu, Nigeria, Nigeria-Bauchi, Nigeria-Damaturu, Nigeria-Kano, Nigeria-Port Harcourt, Nigeria-Sokoto, Nigeria-Katsina, Nigeria-Kaduna, Nigeria-Zamfara, Nigeria-Minna, Nigeria-Nsukka, Nigeria-Jos, Nigeria-Calabar, Nigeria-Lagos, Nigeria-Jigawa, Nigeria-Ibadan, Nigeria-Benin City, Nigeria-Umuahia, Nigeria-Maiduguri
Yadda zaku cike
Domin cike wannan aikin latsa shafin yanar gizo gizo dake a kasa