JOBS & GRANTS
Yescoin Sun Tabbatar Da Exchangers Biyar Sauran Binance
YESCOIN has revealed Five Exchangers Only Binance Remains
Yescoin Yana Daga cikin mining din da suka sami karbuwa a ton blockchain wanda sunada millions of mabiya.
A yanxun haka sunsaka manyan tasks wanda ya kunshi ko ince partnership da exchangers.
Kaman yadda kuka sani wainnan exchangers sanannu ne kuma sun shahara:
- OKX
- BITGET
- BINGX
- HASHKEY
- BYBIT
Tom !!! Wasu na tambaya tinda Wainnan suka shigo toh akwai yuwuwar Binance ta leko amman muna jiran tsammani
Kubi shafinsu na X Don Samun Karin Bayani https://x.com/Yescoin_Fam?s=09