JOBS & GRANTS
Yadda Zaka Cike Form Din Blum x Dogs In Basu Baka Dogs Ba
Idan kayi Task ɗin Blum × DOGs ka tura musu 0.2 $TON kuma suna neman cinye maka haƙƙin ka toh ka cike wannan Form ɗin!
https://forms.gle/spXAHH7WPrnkyEd47
Yadda zaku cike form na report ga wadanda sukasa 0.2 ton amma baa basu dogs na
Na Farko Shine
- Na Farko Wallet address zaka saka Wanda kayi transaction na 0.2ton zaka dauko ka saka awajen
- Na biyu transaction id naka Amman zakaga sunyi ma bayani kaman haka saika tafi
- tonviewer kayi pasting na wallet address din
- Saika duba 0.2ton din daka tura a history din ka tabeshi yayi gaba
- Saika tafi kan browser naka saika copy wannan link din
- Sai kayi back
- Saika pasting din wannan link din daka copying dinsa
- Dauko username naka Wanda Yaje saman balance naka nacikin Blum
Idan baka gane ba kayi muna message ta Whatsapp 08102688743