Tsakanin Binance,Bybit, & Bitget Wanne Zaka Iya Kai $HMSTR Token Naka Inka Sami Dama
Hamster Kombat sunkasance manyan jagora a telegram wanda sukeda manyan players sannan zasu kaddamar da HMSTR token on The Open Network (TON) on September 26.
Wannan labari ba karamar matukar kayatawa yayi ga Yan Baiwa didda dai sunyi alkawari a july zasuyi listing amman basu cika alkawari ba,Kuma ta wani ma hangar ance saboda large-scale drop. Hamster Kombat has attracted more than 300 million players kaga abin da yawa.
A dai yanxun babu manyan exchangers aharkan crypto kaman:
- Binance
- Bybit
- Okx
- Bitger
- CoinW
- Kucoin
- Mexc global
Da dai sauransu Amman Wainnan sunfi dadin shaani da sanuwa.
Yakai Dan Baiwa idan kasami dama yazakayi didda wasu basuji dadin abinda exchangers sukai musu ba tun a $NOT da $Dogs sannan ga $HMSTR .
Dalilin dayasa muke da yakinin haka saboda tarin community da kuma shahara da Hamster Combat tayi yakamata ace sukai token nasu Launchpool na Binance.
Amman Me Kasani Game Da Exchangers Din :
Binance
Binance wata exchanger ne wada tafi shahara a harkan crypto wanda ta kulli siya da siyarwa na coins aciki kamansu Bitcoin,Etherium harda ma $Dogs.
Wanda Binance nada tsaro mai matuka a harkan inda ta cinma wannan suna da tayi, an kirkireta ne tin 2017 by Changbeng Zhao (CZ).
Sannan headquarter nasu na Malta amman akwai offices da yawa afadin duniya duk nasu,kuma sunada nasu cryptocurrency wato (BNB).
Nakawo muku wannan bayani ne saboda wasu susan ta dakuma rawan da take takawa a harkan Crypto.