Kamfanin Sebo Rapid yana bayar da sabis na gyara da kula da kadarori (facilities management service provider) ga masu gidaje da masu haya a fadin Najeriya. Tare da ma’aikata sama da 200, mun zama gaba-gaba wajen yada sabuwar al’adar “kulawa da gyara” da ake kara fahimta a kasar nan.
Muna neman kwararru a fannoni daban-daban kamar yadda aka jera a kasa. Duk masu sha’awar neman aiki za su iya tuntuɓar mu.
Fannonin da ake nema:
1. O&M Manager
2. MEP Engineer
3. Emergency/HSE Manager
4. General Supervisor
5. Site Admin/Help Desk
6. Light Current Supervisor
7. Electrical Supervisor
8. Mechanical/HVAC Supervisor
9. Civil Work Supervisor
10. Electrician
11. Light Current Technician
12. HVAC Technician
13. BMS Operator/Technician
14. Mechanical/General Technician
15. Plumber
16. Carpenter/Handyman
Domin neman aiki, aika da CV naka/naki zuwa wannan email address dake a kasa recruitmentnigeria@tseborapid.com
Allah yasa mu dace baki daya
Leave a Reply