Hausa

Hamster Kombat Listing and TGE happening September 26th (Me Yakamata Kasani) 

Hamster Kombat sunkasance manyan jagora a telegram wanda sukeda manyan players sannan zasu kaddamar da HMSTR token on The Open Network (TON) on September 26.

Wannan labari ba karamar matukar kayatawa yayi ga Yan Baiwa didda dai sunyi alkawari a july zasuyi listing amman basu cika alkawari ba,Kuma ta wani ma hangar ance saboda large-scale drop. Hamster Kombat has attracted more than 300 million players kaga abin da yawa.

Shin Me Yakamata Kasani Kafin Listing 

Yakamata Kasan Cewa Hamster Kombat Sun Saka Counting Saboda Akara Tabbatar Da Cewa On September 26 Zasuyi Ba Wasa

Sannan Shin Kasan Dame Dame Airdrop Nasu Zai Kusa Kaduba Wannan 

AirDrop allocation points – ТВА

  • Passive income – ТВА
  • Earn tasks – ТВА
  • Friends – ТВА
  • Achievement – ТВА
  • Telegram Subscription – ТВА
  • Keys – ТВА

Wainnan Sune Allocation hanyoyin da zasubi don suga sunba ma cowa point nashi.

Passive Income 

A Wannan banganran zai iya zuwa ga Coins Ko Profit Per hour abun lura da sunriga sun sanar da cewa da Profit Per hour zasuyi amfani kaga saika dage da TARAWA kafin ranar listing 

Earn Tasks

Shima wannan bangaren ya kunshi task dasuke kawo wa amman wani task ne (Kuma Basu Kawo Talla ko Wani Makamancin Haka)  Amman Muna saka ran Wainnan sune task din ;

  • Mini Games 
  • Daily Combo
  • Daily cipher
  • Daily Reward

Wainnan Sune Earn Tasks Adaure a Dinga yi

Friends 

A Wannan banganran yawan referrals naka yawan points da zasu baka

Achievement 

Idan kana bukatan sanin achievement naka Kashiga wajen buy skin zakaga su Akwai:

  • Upgrade Card
  • Upgrade Cards to level 15
  • Upgrade Cards to level 25
  • Collect coins
  • Invite friends 
  • Unlock skin
  • Profile per hour
  • Watch hamster Kombat YouTube videos 
  • Subscribe to hamster Kombat TG
  • Unlock special card

Shima ga tsara tsaransa.

Telegram Subscription 

Shikuma Dole ka kasance kana bibiyan telegram community nasu saboda announcement 

Keys

Keys yanada babban amfani saboda sun tabbatar da ingancinsa wanda a kullun suna badawa tahanyoyi daban daban inma playing kaman puzzle ko kuma downloading din games kayi playing subaka Codes.

Zaka Iya yin comment don neman karin bayani