Hausa

Akwai Albashi Mai Tsoka: Daukar Sabin Ma’aikata a Ƙungiyar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Danish Danish Refugee Council (DRC)

Ƙungiyar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Danish (DRC) ƙungiya ce ta kasa da kasa mai zaman kanta, wacce ke tallafa wa kuma ke taimaka wa hanyoyin warware matsalolin da ‘yan gudun hijira da mutanen da suka rasa matsugunansu ke fuskanta a duniya baki ɗaya. DRC tana aiki a wurare sama da 30 da ke fama da rikici a duniya, tana taimaka wa mutane da aka raba da muhallansu da muhalli, abinci, ayyukan samar da kudin shiga, da kuma dimbin taimako daban-daban

DRC ta kasance tana aiki a yankin Yammacin Afirka tsawon shekaru sama da 15, tana gudanar da haɗin gwiwa na gaggawa, hanyar rayuwa, kariya, da kuma shirye-shiryen fafutuka ta Ofisoshin Kasa (COs) a Guinea, Liberia, Ivory Coast, Mali, Burkina Faso, Nijar, Najeriya da Ofishin Yanki (RO) a Abidjan. DRC tana da ofisoshi 17 da ma’aikata sama da 500 a duk faɗin yankin Yammacin Afirka.

A yanzu haka Ƙungiyar ta bude sabin gurabun ayyuka ga masu bukata, domin cikewa latsa kasa ga aikin da kake da ra’ayin cikewa. 

1. Finance Assistant

   – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171455

2. Finance Officer

   – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171456

3. Human Resources and Administration Assistant

   – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171457

4. Protection Monitoring Specialist

   – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171458

5. Site Management Assistant – Gusau

   – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171467

You May Also Like

6. Site Management Assistant – Isa

   – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171466

7. Site Management Assistant – Kaura Namoda

   – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171464

8. Site Management Assistant – Sokoto

   – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171463

9. Site Management Officer – Sokoto

   – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171462

10. Site Management Officer – Zamfara

    – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171460

11. Supply Chain Officer

    – Latsa nan domin cikewa: https://job.drc.ngo/jobs/job?id=171459