Hausa
Abubuwan Da ya Kamata Ka Mallaka Domin Shiga Airdrop, Mining da kuma Farming
- Acvtive Gmail Account
- Active Telegram Account
- Active Twitter Account
- Active Discord Account
- Sannan ka mallaki Crypto wallet:
i. Trust wallet ii. Metamask iii. Phantom wallet vi. Solflare wallet
- Crypto Exchanger Wanda zaka ringa exchanging coins da P2P Trading:
i. Binance ii. OKX iii. Kucoin iv. Bybit
Exchanger suna bukatar KYC wato “Know your Customer” ka dage kayi verified dinsu.
- Browser Wanda take da Extension Kamar su:
i. Kiwi browser ii. Misse Browser
- VPN “virtual private network” wasu project din basa Yi a region Dinka ana amfani da VPN wajan canza location. Kaje play store Kai searching Secured VPN.
- IDENTITY CARD dole seka mallaki ID Card wanda yake da issue da gomnati kamar: i. National identity card
ii. International passport
iii. Voters Card - Network ya kamata ka mallaki MTN da Airtel saboda matsalar Network
- Device ya kamata ka mallaki Android phone Wanda ta haura 2 gb Ram, 32 gb storage. Wanda zata ringa daukan ko wani project.
Sannan ka dage da bincike da Neman ilimin yadda zaka ringa sarrafa kasuwar Crypto
✍️ Ibrahim Sadiq Yahaya